Ba za a yi zabe a cibiyoyi 240 ba a jihohi biyar na Najeriya--INEC
Join our subscribers list to get the latest news, updates and special offers directly in your inbox
Hukumar zabe ta Najeriya ta ce ba za a yi zabe a cibiyoyi kusan 240 ba a jihohi 28 a kasar lokacin zabukan da ke tafe, ranar 25 ga Fabarairu da kuma 11 ga watan Maris.
Shugaban hukumar, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ne ya bayyana haka a yau Litinin lokacin da yake ganawar da ya saba da shugabannin jam'iyyu 18 masu rijista, a Abuja.
Shugaban ya ce dalilin hakan kuwa shi ne babu wani mai zabe da ya yi rijista a wadannan cibiyoyi 240.
Ya ce cibiyoyin da ba za a yi zaben ba suna jihohin Zamfara da Kwara da Edo da Rivers da kuma Imo wadda tafi yawansu da 38.
Farfesan ya ce bayan cibiyoyin 240 da ba za a yi zaben ba, duka sauran cibiyoyi kusan 176,606 a fadin kasar za a yi zabe.
Hukumar ta kuma yi gargadin cewa ba za ta amince da yanayin da jam'iyya daya za ta tura wakili fiye da daya ba a cibiyar zabe, su haddasa rudani ba, tana mai cewa duk wakilin da aka samu yana haka za a kama shi a gurfanar da shi gaban shari'a.
managarciya Feb 3, 2025 3 126
managarciya Oct 30, 2021 12 110
Maryamah Dec 16, 2021 10 90
Maryamah Dec 14, 2021 2 86
managarciya Jun 24, 2023 5 68
managarciya Nov 13, 2023 0 554
managarciya Nov 12, 2023 0 352
managarciya Nov 12, 2023 0 340
managarciya Nov 12, 2023 0 419
managarciya Nov 11, 2023 1 707
managarciya Oct 17, 2021 0 791
Kwadayi yana daya daga cikin matsalolin al'umma, kuma ya taka rawa wurin halakar...
managarciya Mar 3, 2024 0 300
managarciya May 10, 2024 0 482
Farfesa Aisha Bawa ita ce mace ta farko a sashen ilimin nazarin Tarihi a Jami'ar...
managarciya Nov 17, 2023 0 447
managarciya Jan 22, 2025 0 169
A koda yaushe, Malaman Allah, malaman gaskiya, ana tsammanin cewa su zamo masu gaskiya,...
managarciya Apr 27, 2024 0 256