Gwamnan Kebbi ya sanyawa kasafin kudin shekarar 2026 hannu 

Gwamnan Kebbi Dakta Nasiri Idris ya sanya hannu ga daftarin kasafin kudi na shekarar 2026.
Kasafin na naira Biliyan 642.9 zai mayar da hankali ga kawo cigaba.